Birahim Gaye
Appearance
Birahim Gaye | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Senegal, 27 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Birahim Gaye (an haife shi ranar 27 ga watan Fabrairun 1994), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a Hassania Agadir a matsayin ɗan wasan gaba.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Birahim Gaye at National-Football-Teams.com