Birmingham

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Birmingham.

Birmingham [lafazi : /bireminegam/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Birmingham akwai mutane 1,124,600 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Birmingham a farkon karni na bakwai bayan haifuwan annabi Issa. Anne Underwood, ita ce shugaban Birmingham.