Blessing Diala
Appearance
Blessing Diala | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 8 Disamba 1989 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Nigerian English | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.67 m |
Blessing Nnabugwu Diala (haife 8 Disamba 1989) ta kasance yar wasan kwallon kafa ce, kuma tana daya daga cikin wadanda suke buga gaba na kasar Equatorial Guinea, a league din mata, tana buga ma kulob din Deportivo Evinayong.
An haife ta a Nijeriya, memba ce, a matsayinta na 'yar ƙasa ta asali, ta ƙungiyar mata ta Equatorial Guinea. Ta kasance daga cikin kungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2011.[1]
Manazartai
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Official squad list 2011 FIFA Women's World Cup". FIFA. 17 June 2011. Archived from the original on 12 July 2011. Retrieved 17 June 2011.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Blessing Diala – FIFA competition record