Bloemfontein

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bloemfontein
Bloemfontein, Free State, South Africa (20351086709).jpg
birni, babban birni, babban birni
farawa1846 Gyara
sunan hukumaBloemfontein Gyara
native labelBloemfontein Gyara
ƙasaAfirka ta kudu Gyara
located in the administrative territorial entityMangaung Metropolitan Municipality Gyara
coordinate location29°6′0″S 26°13′0″E Gyara
located in time zoneUTC+02:00 Gyara
sun raba iyaka daKroonstad Gyara
postal code9301, 9300 Gyara
official websitehttp://www.bloemfontein.co.za/ Gyara
local dialing code051 Gyara
Bloemfontein.

Bloemfontein birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. Shi ne ɗaya daga cikin babban biranen uku Afirka ta Kudu (wasu biyu suna Pretoria da Cape Town). Shi ne babban birnin lardin Free State ('Yantacce Jiha). Bloemfontein yana da yawan jama'a 747,431, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Bloemfontein a shekara ta 1846.