Pretoria
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Suna saboda |
Andries Wilhelmus Jacobus Pretorius (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu | ||||
Province of South Africa (en) ![]() | Gauteng (en) ![]() | ||||
Metropolitan municipality (en) ![]() | City of Tshwane Metropolitan Municipality (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 741,651 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 1,077.98 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 688 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 1,339 m-1,332 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 16 Nuwamba, 1855 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 0001 • 0002 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 012 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tshwane.gov.za |



Pretoria birni ne, da ke a lardin KwaZulu-Natal, a ƙasar Afirka ta Kudu. Ita ce ɗaya daga cikin babban biranen uku Afirka ta Kudu (wasu biyu suna Cape Town da Bloemfontein). Pretoria tana da yawan jama'a 2,921,488, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Pretoria a shekara ta 1855.
