Cape Town

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Cape Town.

Cape Town birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. Ita ce ɗaya daga cikin babban biranen uku Afirka ta Kudu (wasu biyu suna Pretoria da Bloemfontein). Ita ce babban birnin lardin Western Cape. Cape Town tana da yawan jama'a 3,740,026, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Cape Town a shekara ta 1652.