Brandon Barkhuizen
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Johannesburg, 9 ga Augusta, 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Brandon Barkhuizen (an haife shi a ranar 9 ga watan Agusta shekara ta 1990) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Bidvest Wits a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier . [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "South Africa - B. Barkhuizen - Profile with news, career statistics and history - Soccerway".[permanent dead link]
- ↑ "Brandon Barkhuizen". Archived from the original on 11 August 2011.