Branko Žutic

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Branko Žutic
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Shekarun haihuwa 1932
Wurin haihuwa Delčevo (en) Fassara
Lokacin mutuwa 2003
Wurin mutuwa City Municipality of Mladenovac (en) Fassara
Sana'a association football coach (en) Fassara da ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa

Branko Žutić (1932 - 2003) [1] kocin ƙwallon ƙafa ne na Yugoslavia mai aiki a Afirka. Ya jagoranci tawagar ƙasar Kamaru tsakanin shekarar 1980 zuwa 1982.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. BRANKO ŽUTIĆ
  2. "Cameroon National Team Coaches". RSSSF. Retrieved 29 January 2019.