Brasilia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgBrasilia
Brasília (pt)

Kirari «Venturis ventis»
Suna saboda Brazil
Wuri
Brazil Distrito Federal location map.svg
 15°47′38″S 47°52′58″W / 15.7939°S 47.8828°W / -15.7939; -47.8828
Ƴantacciyar ƙasaBrazil
Federal district of Brazil (en) FassaraFederal District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 3,015,268 (2019)
• Yawan mutane 519.69 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 5,802 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Paranoá River (en) Fassara da Paranoá Lake (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,171 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 21 ga Afirilu, 1960
Patron saint (en) Fassara John Bosco (en) Fassara da Our Lady of Aparecida (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 70000–70999
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 061
Brazilian municipality code (en) Fassara 5300108
Wasu abun

Yanar gizo brasilia.df.gov.br
Brasilia.

Brasilia birni ne, da ke a yankin Tarayya, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin ƙasar Brazil kuma da babban birnin yankin Tarayya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, akwai jimilar mutane 2,977,216 (miliyan biyu da dubu dari tara da saba'in da bakwai da dari biyu da sha shida). An gina birnin Brasilia a shekara ta 1960.