Bremen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bremen.

Bremen [lafazi : /bremen/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Bremen akwai mutane 557,464 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Bremen a karni na takwas bayan haifuwan annabi Issa. Carsten Sieling, shi ne shugaban birnin Bremen.