Bristol

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Bristol.

Bristol [lafazi : /berisetol/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Bristol akwai mutane 454,200 a kidayar shekarar 2017. An gina birnin Bristol a farkon karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Marvin Rees, shi ne shugaban Bristol, daga zabensa a shekarar 2016.