Broderick Bozimo
Broderick Bozimo | |||
---|---|---|---|
ga Yuli, 2003 - ga Janairu, 2007 ← Stephen Akiga - Ibrahim Lame → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 20 ga Janairu, 1939 (85 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Alaowei Broderick Bozimo (An haifeshi awatan 21 janairun 1939) ya kasance lawyan Najeriya ne wanda shugaba Olusegun Obasanjo ya nada a matsayin Ministan Harkokin 'yan sanda (minister of police Affairs) a Juli, 2003. A Junairu 2007, aka hade ministirin ta harkokin yan sanda da na Internal Affairs[1] zuwa Minitiri ta harkokin cikin gida (wato Ministry of internal Affairs) kuma Bozimo ya zama shugaban sabon minitirin.
Asali[gyara sashe | gyara masomin]
An haifi Bozimo a Janairu 1939 kuma dandan babban dan kasuwa ne na yaren Ijaw.[2]