Brother's Keeper (2014 fim)
Appearance
| Brother's Keeper (2014 fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2014 |
| Asalin suna | Brother's Keeper |
| Asalin harshe | Turanci |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Distribution format (en) |
video on demand (en) |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Ikechukwu Onyeka |
| Marubin wasannin kwaykwayo | Kehinde Olorunyomi |
| 'yan wasa | |
| Kintato | |
| Narrative location (en) | Najeriya |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Brother's Keeper fim din wasan kwaikwayo ne mai ban sha'awa na 2014 na Najeriya wanda Ikechukwu Onyeka ya jagoranta, kuma tare da Majid Michel, Omoni Oboli, Beverly Naya da Barbara Soky.[1][2][3]
Yin wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Majid Michel a matsayin Chude Nwankwo
- Majid Michel a matsayin Chidi Nwankwo
- Omoni Oboli a matsayin Mena
- Beverly Naya a matsayin Cassandra Okoro
- Barbara Soky a matsayin Mrs Nwankwo
- Moyo Lawal a matsayin Ada
- Tobe Oboli a matsayin Daniel
- Tobe Oboli a matsayin David
- Ikechukwu Onyeka a matsayin DPO
- Chigozie Atuanya assassin
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Omoni Oboli & Majid Michel star in Brother's Keeper". TheNet Newspaper. Archived from the original on 28 March 2014. Retrieved 11 April 2014.
- ↑ "Brother's Keeper film". Bella Naija. Retrieved 11 April 2014.
- ↑ "Brother's Keeper Movie Official website". Archived from the original on 13 April 2014. Retrieved 11 April 2014.