Chigozie Atuanya
Appearance
Chigozie Atuanya | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Aba, 13 Satumba 1980 (44 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen Ibo |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Enugu |
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara fim da entrepreneur (en) |
IMDb | nm2420084 |
Chigozie Atuanya (An haifishi ranar 13 ga watan Satumba, 1980). Ɗan wasan kwaikwayo ne a Nijeriya kuma ɗan kasuwa.[1][2]
Rayuwar Farko da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Chigozie Atuanya a Aba, jihar Abia amma ya fito daga Agu-Ukwu Nri a jihar Anambra. Yana da Digirin farko (B.Sc) a fannin (Public Administration) daga Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Enugu.[3]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara haska fim ɗin a cikin fim ɗin 1998 mai taken Sarki Jaja na Opobo kuma tun daga lokacin ya ci gaba da shirya fina-finai gami da fitowa a matsayin tauraro a fina -finai da yawa.[3] Ya taɓa zama abin koyi ga Delta Soap, yana bayyana a ɗayan tallan tallan su.[4]
Fina-finan da aka zaɓa
[gyara sashe | gyara masomin]- Rattle Snake 3
- Evil Forest
- Ladies Men
- Ladies Gang
- Heavy Thunder
- Touch and Follow
- Sweet Potato
- Double Slap
- Royal Palace
- Chetanna
- Brother's Keeper
Award and Nominations
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Award ceremony | Prize | Sakamako | Ref |
---|---|---|---|---|
2011 | 2011 City People Entertainment Awards | Best Actor | Lashewa | [5] |
2015 | 2015 Zulu African Film Academy Awards | Best Actor Indigenous (Male) | Lashewa | [6] |
2016 | 4th Africa Magic Viewers Choice Awards | Producer of Best Indigenous Language Film (Igbo) | Ayyanawa | [7] |
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ezeh/Nigeriafilms.com, Maryjane. "Chigozie Atunaya Leaving The Movies For The Field? - nigeriafilms.com". Archived from the original on 5 June 2016. Retrieved 6 June 2016.
- ↑ "Nigeria: I'll Preserve Igbo Culture With Movies - Atuanya". Retrieved 6 June 2016.
- ↑ 3.0 3.1 "Happy birthday to Chigozie Atuanya, born September 13!". 13 September 2015. Retrieved 6 June 2016.
- ↑ "Birthday Mates: Chigozie Atuanya and Monalisa Chinda (Born September 13) - Nigeria Movie Network". Retrieved 6 June 2016.
- ↑ stephen. ""With God, nothing is impossible," says Nollywood Actor Chigozie Atuanya". Archived from the original on 10 August 2016. Retrieved 6 June 2016.
- ↑ "Photos: Queen Nwokoye & Chigozie Atuanya Win Best Igbo Actress & Actor Of 2015 Awards At Zafaa - Nollywood, Nigeria, News, Celebrity, Gists, Gossips, Entertainment". Retrieved 6 June 2016.
- ↑ "Africa Magic Viewers' Choice Awards 2016: The full winners' list". Archived from the original on 30 July 2019. Retrieved 6 June 2016.