Buari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Buari gari ne a jihar, Kwara kudu maso yammacin Najeriya, ƙabilar Yarbawa ne. Garin yana da iyaka da Okeya, Egi, Ilala da Esie.