Jump to content

Bulus Solomon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Solomon Maren dan siyasar Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar Mangu/Bokkos na jihar Filato. Ya gaji David Ishaya Lalu. [1] [2] [3]

  1. Nigeria, News Agency of (2023-05-18). "Lawmaker condemns Plateau's 'terrorist' attacks". Peoples Gazette Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  2. "Lawmaker raises alarm over renewed killings in Plateau". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2024-12-28.
  3. Akintola, Kehinde (2023-05-17). "Plateau: Reps member condemns killing of constituents". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.