Burhaan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Burhaan
Rayuwa
Yare Majeerteen (en) Fassara
Sana'a

Sarki Burhan Sarki Musse, shi ne lakabin sarauta na Sarki Burhan, magajin masarautar Majeerteen. A watan Mayun 2014, an naɗa shi a matsayin Sarkin majeerteen na 34. Bikin naɗin nasa ya samu halartar jami'ai daga Puntland, da gwamnatin tarayyar Somaliya, da Jubaland, da Kenya da kuma na Somaliya na Habasha.[1] A shekara ta 2016, tawagogin ƙabilun Somaliya da ke Somalia, Djibouti, Ethiopia da Kenya, sun halartaci taron kwanaki uku da Sarki Burhan Musa, Sarkin Daarood na 34 ya shirya. Wannan dai shi ne taro na farko da aka yi wa shugabannin gargajiya na Somaliya tun bayan ɓarkewar yaƙin basasar Somaliya a shekarar 1991.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Somalia: The Daarood kingdom will inaugurate its 34th King • Horseed Media". Horseed Media. 24 May 2014.
  2. Staff, Horseed (2016-05-25). "SOMALIA: Somali Clan Elders meet in Puntland [Photos/Video]". Horseed Media (in Turanci). Retrieved 2022-09-10.