Jump to content

Cairo Exit

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alkahira Exit ( El Khoroug ) ya kasance wanifim ne mai tsawo wanda Hesham Issawi ya jagoranta kuma aka fara shirya shi a Alkahira, Masar, a cikin shekara ta 2010.

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Maryhan a matsayin Amal
  • Mohamed Ramadan a matsayin Tarek
  • Sana Mouziane a matsayin Rania
  • Ahmed Bidar a matsayin Nagib
  • Safa'a Galal a matsayin Hanan
  • Mohammed Goma a matsayin Mahmoud
  • Nadia Fahmy a matsayin mahaifiyar Amal
  • Abdul Rahman Masry a matsayin Samir
  • Kamal Atia a matsayin Meena
  • Mohamed El Sawy a matsayin Abdo
  • Nabil El-Hagrassy a matsayin Farid - mai gidan abinci
  • Madgy El Sebay a matsayin mai dafa abinci
  • Ismail Farouk a matsayin Gameel Ashry - Majalissar Aure
  • Maha Osman a matsayin Madam Mervat
  • Eman Lotfy a matsayin Nagwa
  • Awatef Helmy a matsayin mahaifiyar Rania
  • Hossam El-Sherbiny a matsayin Doctor Samah
  • Fifi Mansour a matsayin mahaifiyar Tarek
  • Atia a matsayin mahaifin Rania

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]