Careen Pilo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Careen Pilo
Rayuwa
Haihuwa Yokadouma (en) Fassara, 4 Satumba 1980 (43 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya

Careen Pilo Selangai wanda aka rubuta a matsayin Careen Pilo marubuciya ce, mawallafiya, kuma jami'in diflomasiyya daga Kamaru. [1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Pilo ta rubuta ayyukan almara guda huɗu na soyayya, takardar ilimi kan jinsi a yankin kudu da hamadar sahara, da rahoton shirin raya ƙasa na Majalisar Ɗinkin Duniya kan Rigakafin Rikici da Zaman Lafiya a Jamhuriyar Demokraɗiyyar Kongo. [2]

Tun a shekarar daga 2017, Pilo ta yi aiki a matsayin Sakatariya na farko a ofishin jakadancin Kamaru a Italiya, a Rome. [3] [4]

Wallafe-wallafen da aka zaɓa[gyara sashe | gyara masomin]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Alakar kasashen waje ta Kamaru

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Atangana, Adeline (5 Feb 2020). "Cameroon-Info.Net:: Cameroun - Livre: La romancière camerounaise Careen Pilo raconte trois histoires d'amour passionnantes dans son dernier livre". www.cameroon-info.net (in Faransanci). Retrieved 2022-02-22.
  2. "Careen Pilo - Biographie, publications (livres, articles)". www.editions-harmattan.fr (in Faransanci). Retrieved 2022-02-22.
  3. "DECREE N° 2017|544 of 07 Nov 2017 appointing officials in the external services of the Ministry of External Relations" (PDF). Government of Cameroon. 7 Nov 2017.
  4. "Personnels de l'Ambassade | Ambassade du Cameroun en Italie" (in Faransanci). Retrieved 2022-02-22.
  5. Mefoude-Obiono, Sandra (2021). "Les Marées Affriolantes de l'Amour by Careen Pilo (review)". Women in French Studies. 29 (1): 198–200. doi:10.1353/wfs.2021.0029. ISSN 2166-5486.
  6. "Book shopping: Quoi de neuf sur le Cameroun?". Journal du Cameroun (in Faransanci). 2009-06-18. Retrieved 2022-02-22.
  7. "Athenaeum Boekhandel | Prévention des conflits et construction de la paix: le PNUD en RDC, Pilo, Carine". www.athenaeum.nl (in Holanci). Retrieved 2022-02-22.
  8. Belanger, Alisa (2015). "Les Vagues tumultueuses de l'amour by Careen Pilo (review)". Nouvelles Études Francophones. 30 (2): 215–218. doi:10.1353/nef.2015.0053. ISSN 2156-9428.
  9. "Quand l'espoir se réveille... de Careen Pilo". Africa Vivre (in Faransanci). Retrieved 2022-02-22.