Jump to content

Catarina Camufal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Catarina Camufal
Rayuwa
HaihuwaLuanda, 30 ga Maris, 1980 (46 shekaru)
ƙasaAngola
Karatu
HarsunaPortuguese language
Sana'a
Sana'abasketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
G.D. Interclube (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewapoint guard (en) Fassara
Nauyi67 Kilogram
Tsayi168 cm

Catarina Juliana Camufal (an Haife ta ranar 30 ga watan Maris ɗin shekarar 1980) tsohuwar ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta Angola.[1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 5 ft 6 inci tsayi.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]