Chacha Eke
Appearance
Chacha Eke | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Chacha Eke |
Haihuwa | Jihar Ebonyi, |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Austin Faani (en) |
Karatu | |
Makaranta | Ebonyi State University |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm5674097 |
Charity Eke wacce aka fi sani da Chacha Eke Faani yar wasan fim ta Najeriya ce daga jihar Ebonyi. An santa ne a lokacin da ta fito a cikin fim ɗin wasan kwaikwayo da akayi a shekara ta 2012, mai suna; The End is Near.[1]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi karatun firamare a ESUT Nursery & Primary School da ke jihar Ebonyi, sannan ta yi karatun sakandare a makarantar Our Lord Shepherd International School da ke Enugu.[2] Ta kammala karatunta a Jami’ar Jihar Ebonyi da digiri na farko B.Sc, a fannin lissafi.[3]
Fina-finan da aka zaɓa
[gyara sashe | gyara masomin]- The End is Near
- Commander in Chief
- Clap of Thunder
- Two Hearts
- Beach 24
- Gift of Pain
- A Cry for Justice
- Jewels of the Sun
- Bloody Carnival
- Cleopatra
- Dance For The Prince
- Mirror of Life
- Innocent Pain
- Bridge of Contract
- Palace of Sorrow
- Secret Assassins
- Royal Assassins
- The Promise
- Valley of Tears
- Village Love
- Weeping Angel
- Rosa my Village Love
- My Rising Sun
- My Sweet Love
- Secret Palace Mission
- Stubborn Beans
- Bitter Heart
- Shame to Bad People
- Beauty of the gods
- Pure Heart
- Rope of Blood
- Hand of Destiny
- Lucy
- Sound of Ikoro
- Omalicha
- Bread of Sorrow
- Basket of Sorrow
- Festival of Sorrow
- Kamsi the Freedom Fighter
- Pot of Riches
- Girls at War
- Crossing the Battle Line
- Money Works With Blood
- Happy Never After
- Who Took My Husband
- Roasted Alive
- Song of Love
- My Only Inheritance
- Royal First lady
- Beyond Beauty
- After the Altar
- Bloody Campus
- Princess's Revenge
Bondage
- ’’My Last Blood’’
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Eke ɗiyar kwamishinan ilimi na jihar Ebonyi, Farfesa John Eke ce.[3] Ta auri Austin Faani Ikechukwu[4] daraktan fim a 2013; ma'auratan suna da ƴa'ƴa huɗu (mata uku da namiji). A watan Yuni 2022, ta sanar da ƙarshen aurenta da Austin Faani.[5][6][7]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin mutanen jihar Ebonyi
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NOLLYWOOD ACTRESS CHACHA EKE AND HUSBAND SHARED ADORABLE PHOTOS TO MARK 2ND YEAR ANNIVERSARY". Naijezie. 1 June 2015. Archived from the original on 11 July 2017. Retrieved 23 October 2015.
- ↑ "Charity 'Chacha' Eke". Naij. Retrieved 23 October 2015.
- ↑ 3.0 3.1 Agadibe, Christian (26 July 2015). "Motherhood transformed me –ChaCha Eke". The Sun News. Archived from the original on 29 August 2015. Retrieved 23 October 2015.
- ↑ "Who is Austin Faani Ikechukwu ? Meet Cha Cha Eke Faani's Husband Austin Faani Ikechukwu – Daily Media Nigeria". Archived from the original on 2017-12-19. Retrieved 2018-08-13.
- ↑ "I don't want to die, actress Chacha Eke-Faani announces marriage crash". Punch Newspapers (in Turanci). 2022-06-28. Retrieved 2022-06-28.
- ↑ "Again, Chacha Eke announces she's quitting her marriage". Vanguard News (in Turanci). 2022-06-28. Retrieved 2022-06-28.
- ↑ "'Leave now or leave as a corpse,' Chacha Eke announces split with husband". Daily Trust (in Turanci). 2022-06-28. Retrieved 2022-06-28.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Chacha Eke on IMDb