Jump to content

Chadra, Chadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chadra, Chadi

Wuri
Map
 13°24′N 16°06′E / 13.4°N 16.1°E / 13.4; 16.1
Ƴantacciyar ƙasaCadi
Region of Chad (en) FassaraBahr el Gazel
Department of Chad (en) FassaraQ16304124 Fassara
Babban birnin

Chadra, Chedra, ko Cheddra ƙauye ne a cikin Bahr el Gazel (yankin Chadi), mai nisan kilomita 174 (mil 108) daga arewa maso gabashin N'Djamena.[1]A shekara ta 2009, yawan mutanen Chadra ya kasance dubu 54,072, wanda ya ƙunshi maza 27,656 da kuma mata 26,416.[2]

Tsarin rarrabuwar yanayi na Köppen-Geiger ya keɓanta Chadra a matsayin hamada mai zafi (BWh). A Chadra, matsakaicin zafin jiki na shekara shine 29.7 °C (85.5 °F). Matsakaicin ruwan sama kimanin 142 millimetres (5.6 in).[3]

  1. "Chedra: Chad". National Geospatial-Intelligence Agency. Retrieved November 16, 2017.
  2. "Deuxième Recensement Général de la Population et de l'Habitat - INSEED" (PDF). p. 14. Archived from the original (PDF) on 2017-11-18.
  3. "Climate: Cheddra". Climate-Data.org.