Jump to content

Chanelle Price

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chanelle Price
Rayuwa
Haihuwa Livingston (en) Fassara, 22 ga Augusta, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Easton Area High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 800 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Chanelle Price (an haife ta ne a ranar 22 ga watan Agusta, a shekara ta 1990) kwararriyar 'yar wasan tsere ce wacce ta ƙware a tseren mita 800 . Tana da rikodin kanta na 1:58.73 [1] don nesa. Ta kasance wadda ta lashe lambar zinare a Gasar Cin Kofin Duniya ta IAAF a shekarar 2014.

A waje
  • 400-mita dash - 54.26 (2013)
  • Gudun mita 800 - 1:59.10 (2015)
  • Gudun mita 1500 - 4:20.29 (2013)
Cikin gida
  • 400-mita dash - 54.64 (2014)
  • Gudun mita 800 - 2:00.09 (2014)
  • Gudun mil - 4:43.64 (2014)
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
2007 World Youth Championships Ostrava, Czech Republic 6th 800 m 2:06.55
2009 Pan American Junior Championships Port of Spain, Trinidad and Tobago 2nd 800 m 2:05.13
2012 NACAC U23 Championships Irapuato, Mexico 1st 800 m 2:04.48
2014 World Indoor Championships Sopot, Poland 1st 800 m 2:00.09
IAAF World Relays Nassau, Bahamas 1st 4 × 800 m relay 8:01.58
2015 IAAF World Relays Nassau, Bahamas 1st 4 × 800 m relay 8:00.62 (AR)
NACAC Championships San José, Costa Rica 1st 800m 2:00.48
2017 IAAF World Relays Nassau, Bahamas 1st 4 × 800 m relay 8:16.36
  1. "Doha 2014 Women's 800m Results". Archived from the original on July 4, 2015. Retrieved July 5, 2015.