Changpeng Zhao

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Changpeng Zhao
Rayuwa
Haihuwa Jiangsu (en) Fassara, 10 Satumba 1977 (46 shekaru)
ƙasa Kanada
Karatu
Makaranta McGill University
McGill University School of Computer Science (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa, babban mai gudanarwa, business executive (en) Fassara da orator (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Changpeng Zhao wanda aka fi sani da CZ an haifeshi a kasar Sin amma dan kasuwa ne a kasar Kanada, an taba kama shi a Amurka kan laifin sarrafa kudin haram. Zhao yana daga cikin wanda suka kafa Binance kuma shine tsohon shugaban Binance din, babban kamafanin gudanar da kasuwancin kirifto a Yuli na shekarar dubu biyu da ashirin da biyu. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Browne, Ryan (2022-07-18). "Crypto exchange Binance fined $3.4 million by Dutch central bank for operating illegally". CNBC. Retrieved 2022-07-18.