Jump to content

Charles Bwale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Charles Bwale
Rayuwa
Haihuwa Zambiya, 29 ga Yuli, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Zambiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Nkana F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Charles Bwale (an haife shi ranar 29 ga watan Yuli 1976) kocin ƙwallon ƙafa ne na Zambia kuma tsohon ɗan wasa wanda ke horar da Konkola Blades. Dan wasan baya, ya buga wasanni tara ga tawagar kasar Zambia daga shekarun 2000 zuwa 2003.[1] Har ila yau, an sanya sunan shi a cikin 'yan wasan Zambia da za su buga gasar cin kofin kasashen Afirka a 2002.[2] An nada Bwale kocin Konkola Blades a karshen 2020.[3][4]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Charles Bwale at National-Football-Teams.com
  • Charles Bwale at Global Sports Archive
  1. "Charles Bwale" . National Football Teams . Retrieved 10 May 2021.
  2. "African Nations Cup 2002" . RSSSF. Retrieved 10 May 2021.
  3. "Zambia : Charles Bwale Reflects on Sharp Start as Konkola Blades Coach" . Lusaka Times . 14 January 2021. Retrieved 27 August 2021.
  4. "Konkola Blades Coach Bwale Recovering - Zambia" . Africa Press . 14 May 2021. Retrieved 27 August 2021.