Chelyabinsk
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Челябинск (ru) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblasts of Russia (en) ![]() | Chelyabinsk Oblast (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Chelyabinsk Oblast (en) ![]() Chelyabinsk Urban Okrug (en) ![]() Chelyabinsk Uyezd (en) ![]() Chelyabinsk Okrug (en) ![]() Chelyabinsk Governorate (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,196,680 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 2,389.06 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 500.9 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 220 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1736 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Yevgeny Teftelev (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 454000–454999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 351 | ||||
OKTMO ID (en) ![]() | 75701000001 | ||||
OKATO ID (en) ![]() | 75401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | cheladmin.ru |
Chelyabinsk birni ne, da ke a lardin Chelyabinsk, a ƙasar Rasha. Birnin yana gabashin Dutsen Ural, a kan Kogin Miass, da kuma kan iyakar Turai da Asiya. Haka-zalika birnin nada mutane miliyan 1,195,446. Ya zuwa 15 ga watan Fabrairu 2013, mai mulkin garin shine Stanislav Mosharov . A ranar 15 ga watan Fabrairun 2013, wani jirgin sama ya afkawa garin.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]
- Yanar gizo game da Chelyabinsk
- Tashar tashar Chelyabinsk (in Russian)
- Kamfanin Dillancin Labaran Chelyabinsk (in Russian)