Chiang Mai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Chiang Mai.

Chiang Mai (da Thai: เชียงใหม่) birni ne, da ke a yankin Chiang Mai, a ƙasar Thailand. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Chiang Mai tana da yawan jama'a 960,906. An gina birnin Chiang Mai a karni na sha uku bayan haihuwar Annabi Issa.