Chikkanandi
Appearance
Chikkanandi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Karnataka | |||
Division of Karnataka (en) | Belgaum division (en) | |||
District of India (en) | Belagavi district (en) | |||
Taluk of Karnataka (en) | Gokak taluk (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 591233 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
|
Chikkanandi kauye ne a Gokak Taluka na hukumar Belagavi a kudancin jihar Karnataka,Indiya. Yana da nisan kilomita 14 daga Gokak Taluka da kusan kilomita 16 daga Yargatti.