Chikondi Banda
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Blantyre (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Malawi | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | 8 ga Augusta, 2013 | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Zazzaɓin cizon Sauro) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Chikondi Banda (28 ga watan Disamba 1979 - 8 ga watan Agusta 2013) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Malawi, wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Banda ya buga wasan ƙwallon ƙafa a kulob ɗin Big Bullets da Castles Michiru. [1]
Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Malawi a shekara ta 2000, inda ya samu jimillar wasanni 7, [1] gami da fitowa a wasa daya na cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA. [2]
Rashin lafiya da mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Banda ya mutu a ranar 8 ga watan Agusta 2013, saboda zazzabin cizon sauro, yana da shekaru 33. [3]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Shi ne mahaifin dan wasan kwallon kafa Peter Banda. [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Chikondi Banda at National-Football-Teams.com Cite error: Invalid
<ref>tag; name "NFT" defined multiple times with different content - ↑ Chikondi Banda – FIFA competition record
- ↑ Jeremy Kadewere (8 August 2013). "Ex-Malawi football star Chikondi Banda dies" . Nyasa Times. Archived from the original on 11 August 2013. Retrieved 8 August 2013.
- ↑ "PETER BANDA SAYS JOINING MOLDOVA CHAMPIONS SPRINGBOARD FOR CAREER IN EUROPE" . en.africatopsports.com.