Chindrika Bandaranaike Kumaratunga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chindrika Bandaranaike Kumaratunga
Minister of Defence (en) Fassara

4 Nuwamba, 2003 - 19 Nuwamba, 2005
Minister of Defence (en) Fassara

12 Nuwamba, 1994 - 12 Disamba 2001
5. President of Sri Lanka (en) Fassara

12 Nuwamba, 1994 - 19 Nuwamba, 2005
Dingiri Banda Wijetunga (en) Fassara - Mahinda Rajapaksa (en) Fassara
Minister of Finance of Sri Lanka (en) Fassara

30 Satumba 1994 - 5 Disamba 2001
Dingiri Banda Wijetunga (en) Fassara - K. N. Choksy (en) Fassara
Prime Minister of Sri Lanka (en) Fassara

19 ga Augusta, 1994 - 12 Nuwamba, 1994
Ranil Wickremesinghe - Sirimavo Bandaranaike (en) Fassara
Member of the Parliament of Sri Lanka (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Colombo (en) Fassara, 29 ga Yuni, 1945 (78 shekaru)
ƙasa Sri Lanka
Mazauni Horagolla Walauwa (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi S. W. R. D. Bandaranaike
Mahaifiya Sirimavo Bandaranaike
Abokiyar zama Vijaya Kumaranatunga (en) Fassara
Karatu
Makaranta Sciences Po (en) Fassara
Sciences Po Aix-en-Provence (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers Majalisar Ɗinkin Duniya
Kyaututtuka
Imani
Addini Buddha
Jam'iyar siyasa Sri Lanka Freedom Party (en) Fassara

Chandrika Bandaranaike Kumaratunga (Harshen-si| චන්ද්‍රිකා බණ්ඩාරනායක කුමාරතුංග,Harshen-ta| சந்திரிகா பண்டாரநாயக்க குமாரதுங்க; (An haife ta a 29 ga watan Yulin 1945) Yar Siyasar Sri Lanka ce, wanda itace Shugaban kasa ta biyar na kasar Sri Lanka, ta zama Shugaban Kasar daga 12 ga watan Nuwamba shekarar 1994 zuwa 19 ga watan Nuwamba shekarar 2005. Itace Shugaban kasa mace daya tilo da kasar ta tabayi har zuwa yanzu ba'a samu yar'uwarta ba, yarinyar tsofaffin firayim ministan kasar Sri lanka biyu ne, kuma ta taba zama shugabar jam'iyar Sri Lanka Freedom Party (SLFP) wanda tayi marabus a shekarar 2005.[1][2][3] A shekarar 2015 an zabeta a matsayin Shugaban ofishin national unity and reconciliation.[4]

Farkon Rayuwa da Gidansu[gyara sashe | gyara masomin]

Chandrika with Sri Lankan diplomat Tissa Wijeyeratne in Paris, early 1970s

Chandrika Bandaranaike an haife ta ne a 29 ga watan June, she Kari shekarar 1945 a Wentworth dake Guidford Crescent, Colombo mahaifinta shine Solomon West Ridgeway Dias Bandaranaike, Mahaifiyarsa Sirima Ratwatte Dias Bandaranaike. Iyayenta sun koma wani gida dake Rosmead Place, wanda Mahaifin babanta yasaya bababanta.

Mahaifinta S. W. R. D. Bandaranaike yayi karatu lauya ne a Oxford, wanda shine Minister of Local Administration a lokacin haihuwarta. Mai kishin kasa kuma left wing politician, wanda a wannan lokaci ya kulla mabiya da akekira da Sinhala Maha Sabha. Shine yaro daya tilo da mahaifinta Sir Solomon Dias Bandaranike, the Maha Mudaliyar, the chief Ceylonese representative and advisor to the Governor of Ceylon ya haifa. Mahaifiyarta Sirima Ratwatte Dias Bandaranaike, diya ce ga Barnes Ratwatte Dissawa, Rate Mahatmaya na Balangoda lokacin mulkin mallakan Biritaniya, yafito ne daga zuri'ar Ratwatte Dissawa, Dissawa na Matale, a signatory on behalf of the Sinhalese to the Kandyan Convention of 1815.[5]

Matashiya Chandrika ta girma ne a cikin jindadi daga irin dukiyar gidan Bandaranaike kedashi, a gidansu dake Rosmead Place a Colombo and at their family seat of Horagolla Walauwa, wanda nan ne mazabar mahaifinta. Farkon rayuwarta yakasance Lokacin da Mahaifinta ke fara cin ribar Siyasa a inda yazama Cabinet Minister of Health and Local Government na farko, lokacin da Ceylon tasamu yanci a shekarar 1948 da kuma barin sa daga cikin Jam'iyar dake mulki da kuma bude sabuwar jam'iyar sa, wato Sri Lanka Freedom Party (SLFP) tareda mabiyansa na Sinhala Maha Sabha a shekarar 1951. Contesting the elections that followed and strengthening the SLFP in the periods between elections; Bandaranaike became the Leader of the Opposition in 1952 and Prime Minister in 1956. As prime minister he initiated several controversial legislation that struct racial discords in the island and he was assassinated in 1959, when Chandrika was fourteen. Following the assassination Bandaranaike's grieving widow took over the leadership of the SLFP and led it to an election victory making her the first female prime minister in the world, in 1960. Therefore, Chandrika was involved in politics from an young age along with her siblings as she was the second of three children in the family. Her elder sister Sunethra Bandaranaike became a socialite and her younger brother Anura Bandaranaike joined active politics, going on to become a cabinet minister and Speaker of the Parliament of Sri Lanka.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. cite news | url = http://news.bbc.co.uk/2/hi/south_asia/3239821.stm | title =BBC Profile: Chandrika Kumaratunga|work =|publisher = BBC News|date=26 August 2005
  2. cite web|url=http://www.britannica.com/eb/article-9218421/Chandrika-Bandaranaike-Kumaratunga%7Ctitle=Chandrika
  3. Skard, Torild "Chandrika Kumaratunga" in Women of Power - half a century of female presidents and prime ministers worldwide, Bristol: Policy Press, 2014, 978-1-44731-578-0
  4. cite web|url=https://www.un.int/srilanka/news/former-president-chandrika-kumaratunga-chairperson-office-national-unity-and-reconciliation%7Ctitle=Former President Chandrika Kumaratunga, Chairperson of the Office for National Unity and Reconciliation addresses the High Level Thematic Debate on UN, Peace & Security - Sri Lanka|website=www.un.int|accessdate=7 November 2018
  5. Skard, Torild "Sirimavo Bandaranaike" and "Chandrika Kumaratunga", 2014