Chiromawa Muhammad
Appearance
Muhtari Muhammad Chiromawa ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya taɓa zama ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Kura/Madobi/Garun Mallam a jihar Kano. An zaɓe shi a shekarar 2011 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressive Congress. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". 2015-10-02. Archived from the original on 2 October 2015. Retrieved 2025-01-04.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ "EveryPolitician: Nigeria - House of Representatives - 8th National Assembly of Nigeria". EveryPolitician. Retrieved 2025-01-04.