Jump to content

Chongo Mulenga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chongo Mulenga
Rayuwa
Haihuwa Ndola, 19 ga Augusta, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Zambiya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton
Nauyi 60 kg
Tsayi 176 cm

Chongo Ezra Mulenga (an haife shi a ranar 19 ga watan Agusta 1998) ɗan wasan badminton ɗan ƙasar Zambia ne.[1] [2] A cikin shekarar 2013, ya lashe kambun na maza a gasar Ethiopia International.[3] A cikin shekarar 2014, ya zo na uku a Uganda International a cikin mixed doubles taron tare da Ogar Siamupangila. [4] Mulenga ya wakilci kasarsa a wasannin Commonwealth na shekarun 2014 da 2018.[5][6]

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]

BWF International Challenge/Series

[gyara sashe | gyara masomin]

Men's singles

Shekara Gasar Abokin hamayya Ci Sakamako
2013 Ethiopia International Misra</img> Adam Hatem Elgamal 12–21, 21–19, 21–18 </img> Nasara
     BWF International Challenge tournament
     BWF International Series tournament
     BWF Future Series tournament

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Chongo Mulenga at BWF.tournamentsoftware.com
  1. "Players: Chongo Ezra Mulenga" . bwfbadminton.com . Badminton World Federation. Retrieved 14 December 2016.
  2. "Chongo Mulenga Biography" . g2014results.thecgf.com . Glasgow 2014. Retrieved 14 December 2016.
  3. "Zambia: Badminton Players Challenged" . AllAfrica. Retrieved 28 July 2017.
  4. "Mulenga, Siamupangila Storm Mixed Doubles Semis" . The Zambian. Retrieved 28 July 2017.
  5. "XX Commonwealth Games Glasgow 2014" . Badminton Confederation of Africa . Archived from the original on 28 July 2017. Retrieved 28 July 2017.
  6. "Participants: Chongo Mulenga" . gc2018.com . Gold Coast 2018. Retrieved 13 April 2018.