Jump to content

Chris Ekiyor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chris Ekiyor
Rayuwa
Haihuwa Delta, 17 ga Maris, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Benin
Federal University of Technology Owerri (en) Fassara
Jami'ar Jihar Delta, Abraka
Sana'a
Sana'a dentist (en) Fassara da ɗan siyasa

Chris Ekiyor (an haife shi ranar 17 ga Maris, 1972) likitan hakora ne kuma shugaban majalisar matasan Ijaw. Shi ne wanda ya kafa RAHI Medical Outreach, wata kungiya mai zaman kanta da ke biyan bukatun kiwon lafiya na yankunan karkarar Afirka tare da mayar da hankali kan yankin Neja Delta.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Blogger (15 November 2022). "Chris Ekiyor Biography And Net Worth, Age, State, Tribe, Family, Wife, Occupation". Retrieved 15 November 2022.