Jump to content

Chris Nkwonta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chris Nkwonta
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Christian “Chris” Nkwonta ɗan siyasan Najeriya ne kuma mamba mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Ukwa Gabas/Ukwa ta yamma a jihar Abia. [1] [2] Shugaban INEC ya ayyana Nkwonta a matsayin wanda ya lashe zaɓen ‘yan majalisar tarayya na shekarar 2023.

  1. Chibuike, Daniel (2023-09-11). "Tribunals uphold Nkwonta, Onwusibe's elections in Abia". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-08.
  2. "Release Kanu for sake of peace in S'East, Abia Rep urges Tinubu". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2023-07-17. Retrieved 2023-11-08.