Christian Kouamé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Christian Kouamé
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 6 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Inter Milan (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 70 kg

Christian Kouamé[1] Christian Michael Kouamé Kouakou an haife shi a ranar 6 ga watan Disamba a shekarar 1997 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ivory Coast wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ko na gefen gaba don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] dake serie A na Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ivory Coast.[3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]