Christie George
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 10 Mayu 1984 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 60 kg | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.75 m | ||||||||||||||||||||||
Christie George (an haife ta ranar 10 ga watan Mayu, 1984) tsohuwar ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta mata a Najeriya wadda ta taka leda a matsayin mai buga gaba. Ta kasance cikin tawagar kwallon kafa ta mata ta Najeriya a gasar Olympics ta shekarar 2008.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Christie George – FIFA competition record
- Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Christie George". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18.
- Christie George at Soccerway

- http://www.soccerpunter.com/players/19456-Christie-George
- http://www.gettyimages.com/photos/nigeria-christie-george?excludenudity=true&sort=mostpopular&mediatype=photography&phrase=nigeria%20christie%20george Archived 2022-03-05 at the Wayback Machine