Chumburu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chumburu
Yankuna masu yawan jama'a
Ghana
Kabilu masu alaƙa
Mutanen Guang

Chumburu na cikin kabilar Guan a Ghana kuma suna cikin yankuna uku: Arewaci, Volta da Brong-Ahafo na Ghana. 'Yan asali ne a Yankuna uku na Ghana:

  • A Arewacin Ghana, suna cikin gundumar Kpandai
  • A Oti, sun mamaye yankunan Krachi Gabas, Krachi West da Krachi-Chumburung
  • Kuma a Brong-Ahafo, sun mamaye yankunan Yeji, Pru da Atebobu.

Dukkan yankunan gargajiya na Chumburung a yankunan Brong-Ahafo da Volta suna gabar tafkin Volta.

Chumburu na magana da yaren Chumburung.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://www.northernghanapeoples.co.uk/ , section about Chumburung, must be corrected in a number of ways. Furthermore, Kabesi is an exclave of the Nawuri kingdom around the town of Kpandae.