Cibiyar Binciken Gandun daji da Ci gaban Albarkatun Dan Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cibiyar Binciken Gandun daji da Ci gaban Albarkatun Dan Adam
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Indiya
Mamallaki Indian Council of Forestry Research and Education (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1995

An kafa Cibiyar Binciken Gandun daji da Haɓaka Albarkatun ɗan adam Chhindwara acikin 1995 a matsayin cigaba na cibiyar bincike a ƙarƙashin inuwar ICFRE, Dehradun.

Umarni[gyara sashe | gyara masomin]

Binciken gandun daji tare da ci gaban albarkatun ɗan adam a fannoni kamar kiyaye halittu masu rai,kare gandun daji,silviculture,k

kayayyakin gandun daji waɗanda ba na itace ba,tattalin arziƙin zamantakewa da inganta bishiyu don kawar da talauci.Babban masu hannun jarin shirye-shiryen horarwa sune manoma, dalibai, jami'an gandun daji da masana kimiyya daga sashin gandun daji.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Majalisar Indiya ta Binciken Gandun daji da Ilimi
  • Van Vigyan Kendra (VVK) Cibiyoyin Kimiyyar Daji

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]