Citta
Citta | |
---|---|
![]() | |
Conservation status | |
![]() Data Deficient (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Zingiberales (en) ![]() |
Dangi | Zingiberaceae (en) ![]() |
Genus | Zingiber (en) ![]() |
jinsi | Zingiber officinale Roscoe, 1807
|
General information | |
Tsatso |
citta, Zingiberis Rhizoma (en) ![]() ![]() |
Citta wata shuka ce daga cikin tsirrai wadda ake Nomawa a gonaki, tana da amfani sosai musamman acikin jikin ɗan Adam.
Amfanin citta
Akan sata a cikin Abinci kala-kala har cikin ruwan shayi da sauran kayan abinci, haka kuma ana amfani da ita wajen haɗa yaji/barkono kuma ana amfani da ita don ƙansasa miya Musamman Miyar kuka.
Magani
citta tana maganin ciwon mura dakuma Lokacin jinin al'ada ga mata.[1][2] Haka kuma wasu suna amfani da citta don magance mura idan akayi shayi da ita amma a lipton da siga amma ba'a sa madara.
Amfanin Citta[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Maikatanga, Sani (16 May 2021). "Citta tana saukaka cutar hawan jini da ciwon mara lokacin jinin ala'ada". bbc hausa. Retrieved 27 June 2021.
- ↑ Ibrahim, Aminu (1 February 2020). "Lafiya jari: Muhimman amfanin citta 4 a jikin dan Adam". legit hausa. Retrieved 27 June 2021.