Ciwon kai ta dalilin sanyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ciwon kai ta dalilin sanyi
Description (en) Fassara
Iri ciwon kai
Specialty (en) Fassara neurology (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10 G44.8021

Ciwon kai ta dalilin sanyi , wanda aka fi sani da ciwon kankara ko daskarewar kwakwalwa, wani nau'i ne na matsakaicin ciwon kai wanda yake faruwa ta sanadin shan na abin sha mai sanyi ko abinci kamar ice cream, popsicles, da kuma dusar kankara . . Yana faruwa ne ta hanyar wani abu mai sanyi da ke taba rufin baki, kuma an yi imanin cewa yana haifar da amsawar jijiyoyin kai wanda ke haifar da matsewa cikin sauri da kumburin jijiyoyin dasashi na jini, " yana nufin " zafi daga rufin baki zuwa kai. An yi nazarin adadin yawan abincin da ake ci masu sanyi a matsayin abin da ke taimakawa. Hakanan yana iya faruwa a lokacin bayyanar kai ba tare da kariya ba ga yanayin sanyi, kamar ta nutse cikin ruwan sanyi. Ciwon kai na dalilin sanyi sanyi ya bambanta da dentin hypersensitivity, irin ciwon hakori wanda zai iya faruwa a karkashin irin wannan yanayi.

An gano cewa maguna da sauran dabbobi suma zasu iyayin irin wannan hali lokacin da aka gabatar dasu da irin wannan kayan sanyin. [1]

Kalmomi[gyara sashe | gyara masomin]

Kalmar ciwon kaii na ice-cream da anayin amfani dashi tun a kalla Janairu 31, 1937, kunshe a cikin wata jarida shigarwa da Rebecca Timbres buga a cikin 1939 littafin e didn't Ask Utopia: A Quaker Family in Soviet Russia . [2] [3] da ake buƙata ] Na farko da aka buga amfani da kalmar daskarewa, a cikin ma'anar ciwon kai mai motsa jiki, ya kasance a cikin [lower-alpha 1] . 7-Goma sha daya sun yi alamar kasuwanci. [4]

Abinda ke kawowa da kuma yanayin yawan faruwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ciwon kai na dalilin sanyi yana faruwa ne sakamakon sanyaya kananan jijiyoyin jini da sake dawo da jini cikin sinuses wanda ke haifar da lokutan da jijiyoyin jini suke budawa da kuma matsewa. Irin wannan yanayin, amma mara radadi,yana haifar da fitowar fuska tayi kalar ja bayan kasancewa a waje cikin sanyi.Acikin mafi yawan lokuta ,sanyi yana haifar da jijiyoyin jini wanda ke cikin hanci su takura sannan su fuskanci matsanancin farfadowa yayin da suke sake dumi.[5]

A cikin dasashi, jijiyoyin aika sako suna gane budawar jijiyoyijn jini, wanda daganan zasu aika sakonni zuwa kwakwalwa ta hanyar jijiyar trigeminal, daya daga cikin manyan jijiyoyi na fuska. Wannan jijiyar kuma tana kai sakon zafin fuska, don haka yayin da ake gudanar da siginonin jijiyoyi kwakwalwa tana fassara ciwon kamar wanda yake fitowa daga goshi—abin da ake kira “ciwo ” da ake gani a cikin bugun zuciya. Ciwon daskarewar kwakwalwa na iya dauka daga dan dakika zuwa san mintuna. Bincike ya nuna cewa tsarin jijiyoyin jini iri daya da jijiyar da ke cikin "daskarewar kwakwalwa" yana haifar da aura (damuwa da jin dadi) da pulsatile (mai zafi) na ciwon kai .[6]

Yana yiwuwa a sami ciwon kai a cikin yanayin zafi da sanyi, saboda tasirin ya dogara ne akan yanayin zafin abincin da ake cin maimakon yanayin da ake ciki na muhalli. wasu daga cikin alamomin da za su iya kwaikwayi jin ciwon kai na sanyi sun haɗa da abin da ake samarwa lokacin da ake yin

Anterior cerebral artery theory[gyara sashe | gyara masomin]

Wani ka'ida a cikin dalilin ciwon kai na sanyi an bayyana shi ta hanyar karuwar jini zuwa kwakwalwa ta hanyar jijiyoyin jini na gaba, wanda suke ke ba da jinin me oxygen zuwa mafi yawan sassan tsakiya na lobes na gaba da kuma manyan lobes na tsakiya na tsakiya . Wannan karuwar yawan jinin da kuma kara girma na wannan jijiya ana tsammanin zai haifar da ciwon da ke tattare da ciwon kai na sanyi.

Lokacin da jijiya na gaba ta matse saboda karuwar wanna yawan jini, zafi ze rika ragewa. Fadawa, sa'an nan lokacin da kwalwa ta takura, kuma zafinta yayi sama, wadannan jijiyoyinjini na iya zama nau'in kariyar kai ga kwakwalwa.

Ba za a iya kawar da wannan shigar jini da sauri ba saboda yana shigowa a lokacin ciwon kai na sanyi-sanyi ba, don haka shigar jinin zai iya tayar da matsi a cikin kwanyarai kuma ya haifar da ciwo ta haka. Yayin da matsa lamba na intracranial da zafin jiki a cikin kwakwalwa ke ke karuwa, kuma matsi a cikin kwakwalwa yana raguwa kafin ya kai matakan haɗari. [7]

Bincike[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Kaczorowski, Maya; Kaczorowski, Janusz (December 21, 2002). "Ice cream evoked headaches (ICE-H) study: randomised trial of accelerated versus cautious ice cream eating regimen". British Medical Journal. 325 (7378): 1445–1446. doi:10.1136/bmj.325.7378.1445. PMC 139031. PMID 12493658
  2. Jankelowitz, SK.; Zagami, AS. (Dec 2001). "Cold-stimulus headache". Cephalalgia. 21 (10): 1002. doi:10.1046/j.1468-2982.2001.00301.x. PMID 11843876. S2CID 28861589
  3. "What causes an ice cream headache?"
  4. "Ice cream headaches Causes - Mayo Clinic"
  5. "Definition of Ice cream headache
  6. "The Dairy Education eBook Series - Food Science". University of Guelph
  7. "Ice cream headaches - Symptoms and causes". Mayo Clinic. Retrieved 2022-03-22.


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found