Ciwon suga
Appearance
| Ciwon suga | |
|---|---|
|
| |
| Description (en) | |
| Iri |
glucose metabolism disease (en) autoimmune disease of endocrine system (en) |
| Field of study (en) |
diabetology (en) endocrinology (en) |
| Symptoms and signs (en) |
polyuria (en) polyphagia (en) |
| Effect (en) |
Cataract, peripheral neuropathy (en) diabetic foot (en) |
| Physical examination (en) |
complete blood count (en) blood glucose (en) |
| Medical treatment (en) | |
| Magani |
chromium picolinate (en) |
| Identifier (en) | |
| ICD-10-CM | E08-E13, E10.E14 da E11 |
| ICD-9-CM | 250 |
| MedlinePlus | 001214 |
| eMedicine | 001214 |
| MeSH | D003920 |
| Disease Ontology ID | DOID:9351 |


Ciwon suga, wanda aka fi sani da Ciwon diyabetis [1] ciwone wanda yake da alaka da sinadaran hormone na jikin dan adam. babban abin gane wannan ciwon shine yawan sugan jikin mutum yayi sama. wannan ciwon ze iyayin tsanani saosaii, sannan dalilin yin yawan sugan ze iya zama karancin sinadarin Insulin dasuke rage yawan sugan, ko kuma rashin yin aiki na kwayoyin halitta masu karɓar saƙo shi sinadarin hormone din.
Manyan Alamomin ciwon sun hada da 1. Yawan yin fitsari, 2.Yawan jin Kishirwa, Da kuma yawan jin yunwa. sannan ze iya zowa da rama da kuma gani biji biji. rashin daukar mataki akan rashin lafiyar ciwon suga ze iya saka ciwukan da suka hada da ciwo zuciya, ido da kuma jijiyoyi masu kai sako.
Rabe Raben ciwon suga
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Blench, Roger. 2014. Ce Medical terminology and diseases Archived 2021-07-17 at the Wayback Machine. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.