Jump to content

Clarice Ahanotu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Clarice Ahanotu
Rayuwa
Haihuwa 27 ga Yuli, 1939 (85 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Clarice Ahanotu (an haife ta a 27 ga Yuli 1939) ƴar tseren Najeriya ce . Ta shiga cikin tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1964.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Clarice Ahanotu Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 27 June 2017.