Claude Piéplu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Claude Piéplu
Rayuwa
Cikakken suna Claude Léon Auguste Piéplu
Haihuwa 14th arrondissement of Paris (en) Fassara, 9 Mayu 1923
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Mutuwa 16th arrondissement of Paris (en) Fassara, 24 Mayu 2006
Makwanci Cimetière parisien de Bagneux (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Malamai Maurice Escande (en) Fassara
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, Jarumi da audiobook narrator (en) Fassara
Employers Q2882960 Fassara
Kyaututtuka
Mamba World Peace Council (en) Fassara
IMDb nm0686263

Claude Léon Auguste Piéplu ( an haife shi 9 ga Mayu 1923 a Paris – 24 ga Mayu 2006, Paris) ɗan wasan kwaikwayo ne na Faransa, fim kuma ɗan wasan talabijin. An san shi da zazzakar muryarsa.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Biographie Claude Piéplu Who's Who in France, 24 mai 2006.