Jump to content

Claudine Komgan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Claudine Komgan
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Afirilu, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Claudine Komgang-Fotsing (an haife ta ranar 21 ga watan Afrilu 1974) 'yar wasan tseren Kamaru ce mai ritaya wacce ta kware a tseren mita 400.[1]

Ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2000. Ta kuma yi wasa a gasar cin kofin duniya a shekarar 1999 da kuma gasar bazara ta shekarar 2000 ba tare da ta kai wasan karshe ba.[2]

Mafi kyawun lokacinta shine daƙiƙa 50.73, wanda aka samu a cikin watan Yuli 2000 a Mexico City.[3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Claudine Komgang Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 7 July 2017.
  2. Claudine Komgang at World Athletics
  3. Claudine Komgang Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 7 July 2017.