Jump to content

Clech Loufilou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Clech Loufilou
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 12 ga Afirilu, 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Mangasport (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Clench Ruben Loufilou Ndella (an haife shi ranar 12 ga watan Afrilu 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ke taka leda a kulob din AC Ajaccio na Faransa, a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Ya fara aikinsa da Mangasport. [1] Bayan ya shafe lokaci yana gwaji tare da kulob din Faransa Ajaccio a cikin watan Agusta 2019,[2] ya sanya hannu kan kwangilar shekara guda tare da kulob din a ranar 2 ga watan Satumba 2019. [3]

Ya buga wasansa na farko a duniya a Gabon a shekarar 2018. [1]

  1. 1.0 1.1 Clech Loufilou at National-Football-Teams.com Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  2. "Ligue 2 : l'AC Ajaccio met à l'essai un international U20 gabonais" . www.corsematin.com .
  3. "Officiel - Clech Loufilou rejoint l'AC Ajaccio" . MaLigue2 . 2 September 2019.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]