Jump to content

Coldstream River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Coldstream River
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 29°34′06″S 153°07′41″E / 29.5683°S 153.1281°E / -29.5683; 153.1281
Kasa Asturaliya
Territory New South Wales (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Clarence River (en) Fassara
Rivrr
Kogin coldstream

Coldstream River, mashigar ruwa na kogin Clarence, yana cikin gundumar Arewacin Rivers, na New South Wales, wanda yake yankin Ostiraliya.

Hakika da fasali

[gyara sashe | gyara masomin]

Coldstream River ya tashi a ƙasan Glenugie Peak,kusa da tashar Brown Knob Trignometric kuma yana gudana gabaɗaya arewa ta gabas,kafin ya kai ga mahaɗar tsakaninsu da Kudancin Arm na Kogin Clarence, kusa da Tyndale ; saukowa 32 metres (105 ft) sama da 43 kilometres (27 mi) hanya ; yayin da yake bi ta wurin shakatawa na Yuraygir da kuma wuce ƙauyen Tucabia.

  • Kogin New South Wales