Colette Sénami Agossou Houeto
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Porto-Novo, 6 ga Maris, 1939 | ||
| ƙasa | Benin | ||
| Mutuwa | 29 Satumba 2026 | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Ludwig-Maximilians-Universität München (mul) université de Strasbourg (mul) | ||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | maiwaƙe, marubuci, ɗan siyasa da minista | ||
Colette Sénami Agossou Houeto (an haife ta a shekara ta 1939) Malama ce 'yai ƙasar Benin, mawaƙiya mai fafutukar kare hakkin mata kuma 'yar siyasa. Ta kasance ministar ilimin firamare da sakandare a gwamnatin Boni Yayi na farko.[1]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Colette Houeto a cikin shekarar 1939 a Porto-Novo a Sashen Ouémé. Ta halarci makarantun firamare na gida kafin ta tafi makarantar sakandare a Cotonou.[1] Ta halarci Jami'ar Strasbourg kuma daga baya Ludwig Maximilian University of Munich. A Benin ta yi aiki a matsayin Darakta na Cibiyar Horar da Bincike kan Ilimi daga shekarun 1977 zuwa 1981. Ta kuma rubuta kundin wakoki, wanda aka buga a shekarar 1981.[2] Daga shekarun 1986 zuwa 1991, ta yi aiki tare da bankin raya Afirka, da nufin shigar da mata cikin shirin raya ƙasar Benin.[1]
Colette Houeto ta kasance mai fafutuka a Jam'iyyar Sabunta Dimokuradiyya ta Adrien Houngbédji.[1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- 'La femme, source de vie dans l'Afrique traditionnelle', in La Civilisation de la femme dans la tradition africaine, Paris: Présence africaine, 1975
- 'Education et mass-media', Présence Africaine, No. 95 (1975), pp.428-40
- L'aube sur les cactus. Porto-Novo, Bénin, 1981. Preface by Jean Pliya. Illustrated by Jean-Claude Lespingal.
- 'Women and Education: the Case of Benin', EDUAFRICA, Vol. 8 (1982), pp.169-179
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 4 Mathurin C. Houngnikpo; Samuel Decalo (2013). "Houéto, Colette Senami Agossou". Historical Dictionary of Benin. Rowman & Littlefield. p. 205. ISBN 978-0-8108-7171-7.
- ↑ University of Western Australia site on Francophone African Women Writers