Jump to content

Cosmos Ndukwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Cosmos Ndukwe ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance mataimakin kakakin majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Bende ta kudu a majalisar dokokin jihar Abia ta 6. [1] A shekarar 2023, ya shiga takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [2] [3]

  1. "Ex-deputy speaker Ndukwe joins 2023 presidential race" (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  2. Emeruwa, Chijindu (2022-09-24). "2023: Ex-presidential aspirant, Cosmos Ndukwe reacts to Supreme Court's ruling on PDP rotatory policy". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  3. miftaudeenraji@vanguardngr.com (2024-04-29). "Ex-presidential aspirant, Cosmos Ndukwe quits PDP". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.