Criminal (fim, 1978)
Criminal (fim, 1978) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1978 |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Salah Abu Seif |
'yan wasa | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Jamal Salameh (en) |
Director of photography (en) | Mahmoud Nasr (en) |
Mai laifi ( Larabci: المجرم wanda aka fassara a matsayin Shasha'a ) fim ne na ƙasar Masar wanda aka saki ranar 3 ga watan Satumba, 1978. Salah Abu Seif ne ya ba da umarnin fim ɗin kuma shirin ya dogara da littafin Thérèse Raquin na Émile Zola. Fim ɗin ne na biyu da ya samu karbuwa da Abu Seif ya yi, haka-zalika shirin wani cigaban fim din ranarku za ta zo ne, wanda aka sake shi a shekara ta 1951.[1]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Wawa Zaghloul ( Mohamed Awad ) ya auri ƴar uwarsa, Insaf ( Shams al-Baroudi ), kuma suna zaune tare da mahaifiyarsa ( Amina Rizk ) mai gidan wanka. Abokin Zaghloul Mounir ( Hassan Youssef ), ɗan wasan caca, ya zo ya kwaci dukiyarsa. Sai Mounir ya nemi auren Insaf kuma ya karbe shi ba tare da son rai ba. Gaskiyar munanan ayyukan Mounir ta fito fili, kuma yana zagin Insaf.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- El Cinema page
- Dhliz page
- Karohat page Archived 2023-03-13 at the Wayback Machine
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Shadi, Ali Abu (2004). قائع السينما المصرية، 1895—2002 ("Chronicle of Egyptian Cinema, 1895—2002"). Cairo: General Egyptian Book Organization. p. 239.