Your Day Will Come

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Your Day Will Come
Asali
Lokacin bugawa 1951
Asalin suna لك يوم يا ظالم
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Salah Abu Seif
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Salah Abu Seif
External links

Ranarku Za tazo listen ⓘ ( Larabci: لك يوم يا ظالم‎ , Lak Yawm Ya Zalem ) wani fim ne mai ban sha'awa na shekarar 1951 na Misira, shirin mai ban dariya wanda Salah Abouseif ya ba da umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Faten Hamama, Mahmoud el-Meliguy, Mohammed Tawfik da Mohsen Sarhan, kuma an zabi fim din a matsayin ɗaya daga cikin mafi kyawun fina-finan Masar 150 a shekarar 1996, a lokacin ƙarni na Cinema na Masar. An gabatar da fim din a bikin fina-finai na kasa da kasa na Berlin .

Sharhi[gyara sashe | gyara masomin]

Wani mutum mai kwaɗayi yaci amanar abokinsa yana soyayya da matarsa wacce ke da arziki. Ya kashe abokinsa inda ya auri bazawarar. Yana sace mata kudi da kayan ado ya wulakanta ta. Daga nan ne ‘yan sanda suka kama shi inda zai fuskanci hukuncin laifinsa.

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

  • Mohammad Tawfik
  • Faten Hamama
  • Mahmoud Al Meleji
  • Muhsen Sarhan

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]